RFI Hausa|158 - INEC ta sha alwashin baiwa mara ɗa kunya a babban zaɓen Najeriya na 2027
Shirin Dandalin Siyasa, yana tattaunawa tare da tafka muhawar kan al’amurran siyasa da ke faruwa a kasashen duniya, da batutuwan da suka shafi al’umma kai tsaye, wanda Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta. Wannan Shirin na zuwa ne a karshen mako Ranar Assabar da maimaci a ranar Lahadi a Shirye Shiryen Safe da Yamma.
00:00
00:00
沒有可用的單集描述。
發佈於01 Aug 2026
長度
單集
158-
INEC ta sha alwashin baiwa mara ɗa kunya a babban zaɓen Najeriya na 2027
已收聽
01 Aug 2026
157-
Siyasar Najeriya ta ɗauki sabon salo dai dai lokacin da zaɓen 2027 ke tunƙarowa
已收聽
25 Jul 2026
156-
Jam'iyyun adawa na cikin rashin tabbas a Najeriya yayin da ake tinkarar zaɓen 2027
已收聽
18 Jul 2026
155-
Ƴan adawa a Najeriya sun ce ana yi musu barazana a fagen siyasar ƙasar
已收聽
11 Jul 2026
154-
INEC ta ce kuɗaɗen da aka ware don gudanar da zaɓen 2027 ba su zo hannunta ba
已收聽
04 Jul 2026
153-
Halin da ake ciki game da babban zaɓen Najeriya da ke tafe
已收聽
27 Jun 2026
152-
Ta yaya Dimokraɗiyya zata sami karsashi a zaɓen Najeriya mai zuwa
已收聽
20 Jun 2026
151-
Yadda aka gudanar da bikin Ranar Dimokradiyya a Najeriya
已收聽
13 Jun 2026
150-
Zaɓen fidda gwanin Jam'iyyar adawa ta ADC a Najeriya ya bar baya da ƙura
已收聽
30 May 2026
149-
Rikici ya dabaibaye zaɓukan fidda gwani na jam'iyyar APC a Najeriya
已收聽
23 May 2026
148-
Yadda hankula suka karkata ga harkokin siyasa a Najeriya saboda zaɓen 2027
已收聽
09 May 2026
147-
Dambarwar siyasar dakatar da Onnoghen
已收聽
31 Jan 2019
146-
Nazari kan zaben Gwamnoni a Najeriya
已收聽
07 Mar 2019
145-
Shugaba Buhari ya lashe zaben Najeriya wa'adi na biyu
已收聽
28 Feb 2019
144-
2019: Hankulan kasashen duniya sun karkata zuwa zabukan Najeriya
已收聽
13 Feb 2019
143-
Yadda Siyasa ke gudana a Jihar Kano gabanin zaben shugaban kasa
已收聽
08 Feb 2019
142-
Shiri kan dakatar da Babban mai shari'ar Najeriya
已收聽
30 Jan 2019
141-
'Yan siyasa na sauya sheka a Najeriya
已收聽
17 Jan 2019
140-
Kun san abin da Buhari ya fada a Akwa Ibom?
已收聽
06 Jan 2019
129-
Majalisar Najeriya ta gayyaci Buhari don yi mata bayani kan tsaro
已收聽
08 May 2019
128-
Rikicin shugabancin Majalisar Wakilai a Najeriya
已收聽
17 Apr 2019
127-
Dambarwar Jam'iyyar APC kan shugabancin Majalisun Najeriya
已收聽
10 Apr 2019
126-
Fatan yan Najeriya dangane da sabuwar Majalisa bayan zabe